Milk cracker

Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break.
Milk cracker
Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba flour a mazubi me kyau,kisa sugar da gishiri da mai cokali daya,flavour,ki zuba ruwa ki kwaba,kamar kwabin dubulan,kar tayi ruwa ba,sai ki rufe da Leda kibarshi Na tsawon minti biyar
- 2
Ki barbada fulawa a gurin da zaki murza,ki murza shi yayi fadi,sannan kisa cutter ki fidar dashi kamar haka
- 3
Sai kisa cokali mai yatsu ki huhhuda,don asami iska yayin suya,sai ki tsoya a mai,inyasoyu ki kwashe
- 4
Yadda zaki hada syrup
Ki hada cocoa powder,da sugar da madara ki juya,ki SA ruba kwatan Kofi ki juya.sai ki dama flour da ruwa kadan yayi kauri awani mazubin daban,ki aje gefe.sai kidauko wannan hadin cocoaa din ki Dora a wuta,daya tafaso sai kizuba kwababbiyar flour ki a hankali,har sai kinga yayi kauri sai ki sauke.shikenan - 5
Aci dadi lfy,pls inkin gwada kimin cooksnap nagode
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Chocolate sauce/frosting
Zaki iya amfani dayawa da sauce din nan kamar frosting cake, donut, ko ki zuba kan icecream da sauran su gashi ba wiyan hada wa kuma baya daukan lokaci ga dadi. mhhadejia -
Biredin kasko
Zaki iya cinsa da shayi,miya,lemo,yanada dadi ga saukin yi#BAKEDBREADseeyamas Kitchen
-
-
-
Toasted vanilla cake
Yana da dadi ga saukin hada nayi shine munyi break fast da iyalina Safiyya sabo abubakar -
-
Watermelon milk shake
Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋 Ummu ashraf kitchen -
Pancake with salted caramel sauce
#Tnxsu'adNa tashi na ji ina son ykn breakfast da pancake amma kuma bana don cin shi haka sai nayi tunanin na taba ganin maryerms kitchen ta yi salted caramel saice nace bari in gwada in ci da shi,kuma Alhamdulillah the iutcome was wow😋,all tnx to cookpad and maryerms kitchen. M's Treat And Confectionery -
-
Home Made Dark Chocolate
Hadin chakuleti me matukar dadi kin huta zuwa saye saidai kiyi da kanki. Meenat Kitchen -
Samosa
Shekaru 20 baya da suka wuce, bamusan samosa ba qasar Hausa. Amma yanzu ta zame muna jiki, ga Dadi ga qarin qarhi da lahiya a jiki. Yara da manya duk suna sonta. Walies Cuisine -
Dubulan a sauqaqe
#DUBLAN 🤣ina cikin duba saqonni ta whatsapp naga Aunty jamila cookpad ta turo hoto na dan bayani game da gasar😶ban iya dublan ba gsky,wasu a cikin mahadar ma naji suna basu iya ba nn take ta turo mana da yadda ake yi,to wnd ta turo na dudduba💋kuma alhmdllh na sami abinda nk so Afaafy's Kitchen -
-
Red velvet cake
#tel Ina son wannan cake 🍰 din ya na mun dadi sosai, na yi ne domin iyalina kuma sun ji dadinshi sosai, godiya ga Delu concept services Maryam's Cuisine -
-
-
Buredin yar tsana
Kamar wasa yarinyata tana wasa da yartsananta sai Nace to mesa bazan gwada yin biredi me kama da ita ba sai kuwa na gwada kuma nasamu abinda nake so ina fata kuma zaki gwada#BAKEABREAD Fateen -
Donut mai kwalliya
Nayishine domin yara, yara sukanshigo mani ranar friday, kuma suna sonshi sosai. Mamu -
Cin Cin
Cin Cin yana da matukar dadi ba kamar a hada shi da shayi😋 ba'a ba yaro mai kyiwuya Maryam Abubakar -
Red velvet cupcake
Inason red velvet cake bana gajiya dashi na kan ci duk lokacin da naji kwadayi ko a lokacin da banson cin abinci mai nauyi. Chef Leemah 🍴 -
-
Yoghurt
Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi. mhhadejia -
-
-
Pizza
Wanna girkin na koyoshi ne a cookout da mukayi ranar Sunday, cookout din ya kayatar Dani matuka, sanadin haka naji sha'awar in gwada abubuwan da mukayi Kuma gashi banda wasu ingredients da zanyi filling, sai na zauna nayi tunani ta yadda zanyi pizza da ingredients da nakeda, alhamdulillah 💃😋 sai gashi jiya nayi pizza ta fito, mukaci muka lashe.. godiya ga cookpad Ummu_Zara -
-
Cincin me yis
Zaki iya cinsa da shayi ko lemo,sannan zaka iya yinsa a matsayin abincin safeseeyamas Kitchen
-
-
-
More Recipes
sharhai (2)