Ingredients

30mnt
1 serving
  1. rogo
  2. fulawa
  3. miyar kuka
  4. kanwa
  5. maggi
  6. yaji
  7. mai

Cooking Instructions

30mnt
  1. 1

    Kihada fulawarki da rogo dakuma miyar kuka kadan amma kisa maggi da gishiri seki kwaba da ruwan kanwa kar kwabin yayi tauri.

  2. 2

    Sekidora ruwa idan suntafasa kidinga diba kinasawa cikin ruwa kibarshi yayi idan yayi kisa shi cikin ruwan sanyi kisa a flate kisoya mai da yaji kisa

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Mamu's delight
Mamu's delight @mamu07068924784
on

Similar Recipes