Plantain Frittata

Mamu @1981m
#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,
ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki.
Plantain Frittata
#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,
ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Hadin biredi da kwai a sauqaqe
Wannan hadin yana da dadi ga sauqi,cikin mintina zaki iya yinshi ko da safe domin yara yan mkrnt🤗 Afaafy's Kitchen -
Plantain sauce
Wanann sauce din zaka iya amfani da ita as salad ba lallai sai sauce ba zaki dora a gefen kowanne irin abinci musamman irinsu dambu ko couscous da sauransu Meenat Kitchen -
Plantain mosa
Girki ne mai sauki da kuma dadi a qanqanin lokaci zaka sarrafa shi. Meenas Small Chops N More -
-
-
Irish Dublin Coddle
#SallahMeal, Yana da saukin yi kuma yana da dadi ana iyayinsa yazama breakfast ko kuma lunch ko Dinner. Mamu -
-
-
-
Pizza
Alhamdulillah,karo na farko nayi kuma Masha Allah har ana nema.godiya ga cookpad team sokoto Safiyya Yusuf -
-
Fanken plantain
Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries sassy retreats -
-
Soyayyar taliyar yara da kwai
Hhhhmm wannan indomin yanada dadi sosai kuma ga saukinyi. Zaki iyayiwa yara ko kekanki kici TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Chips da kwai
Wannan Girki amfi yin shi da safe a hada da tea. Ana son bawa yara dankalin turawa yana temaka wa kwakwalwar su sosai Oum Nihal -
Grilled fish
Rayuwata inason Kifi, kuma kifi nada amfani sosai ga lafiyar jiki saboda yana ba jiki protein Mamu -
Faten wake da plantain
Gaskiya bancikason wake zalla ba, shine nasarrafashi tare da plantain , kuma yayi dadi sosai Mamu -
-
Pepper chicken
Wannan naman tayi dadi sosai kuma zaka iya city da duk irin abincinda kikeso #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Miyan alyyaho
Miyan alayyaho yana da kyau sosai ajikinmu kuma yana da dadi sannan zaki iya cinsa da duk irin abincinda kikeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Parpesun Kifi Na Zamani😋🤗
Parpesu wani abu ne mai kwantar da hankali da kuma dawo da dandano na baki. Wannan parpesun naji dadin shi ni da iyali nah harma sun buqaci in sake musu saboda ya bada dandano mai dadi ga kuma yayi kyau a ido ga mai chi zaiji dadin chin shi. Yar uwah ki gwada zaki gode min🤗😜#Parpesurecipecontest Ummu Sulaymah -
-
-
Alala😋
Ban cika son alala ba, amma da iyali nah naga suna son shi nakan musu don suji dadie hakan yasa harna koyi chin ta sosai🤗sun fi sha'awan ta da man jaa sai kuma akayi rashin sa'a inda muke babu shi, sai nake mana ita da yar sauce don jin dadin cin ta, saboda yawan chin farin mai bashi da kyau ga lafiyan jiki, tunda ita alala abu ce mai kyau ga jiki gara ka hada ta da abinda zai qara lafiya.😜#Alalacontest Ummu Sulaymah -
-
Soyayyar doya da kwai
Abincin safe Mai sauqi, nakan yimuna da safe mu karya da ita tareda tea, Kuma nakan sama yara a lunch box suje makaranta dashi Ummu_Zara -
Farfesun bushanshan kifi
Miyan garin mune kuma yana da dadi sosai, ana shansa haka ko kuma a hada da shinkafa ko wani abun Mamu -
Egg sauce
Yanada saukin yi ga kuma dadin ci. Zaku iya ci da tappashen doya, alale, shinkafa da dai sauransu Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16193916
sharhai (3)