Kayan aiki

  1. Fulawa 3 cup's
  2. 1Kwai
  3. 1/2 cupMadara
  4. Butter 1 tablespoon
  5. Mai
  6. Baking powder ½ teaspoon
  7. Gishiri kadan
  8. 1/2 cupSugar
  9. Yeast 1½ tablespoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara kwaba yeast dinki da gishiri baking powder sugar da ruwan dumin kibarshi yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai ki saka fulawarki butter kwai ki murza sosai sannan sai ki zuba madarar ki da kika sakama ruwan dami in ruwan basuyi ba sai ki kara ruwan dumi har sai kwabin yayi dai dai sai ki rufe kibarshi ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi sai a barbada fulawa wurin da zaa murzashi sai a murzashi dai dai kaurin da akeso

  4. 4

    Sai kuma a fitar da shape a koma barinshi ya tashi sannan sai a soya kuma bayason wuta sosai dan zai iya konewa kuma bai soyuwa ba yanda yakamata ba

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes