Soyayyen Irish da kabeji

Khady
Khady @khadys
Sokoto

From me

Soyayyen Irish da kabeji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

From me

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Irish 10
  2. Kabeji 1
  3. Albasa 2
  4. Carrots 3
  5. Maggi
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki soya arish dinki ki aje gefe daman kin yanka kabbagi da carrot dinki kuma kin jajjaga kayan miyanki duk suna gefe

  2. 2

    Sannan ki zo ki soya kayan miyan naki ki hada da kabbiji da carrot duk a waje daya yar uwa kar ki manta da maggi a wajen suyan

  3. 3

    Dai ki dauko wanna arish da kika soya kika aje shika ki saka a ciki kina yi kina juyawa har sai ya kama jikin shi sai ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes