Brown spaghetti 🍝

Wato soyayyen taliya akwai fa dadi🤤 ko babu nama🤗saidai namanta da abu daya🤦🏻♀️banyi snapping ba bayan na hada ina fata xa’a gane😍
Brown spaghetti 🍝
Wato soyayyen taliya akwai fa dadi🤤 ko babu nama🤗saidai namanta da abu daya🤦🏻♀️banyi snapping ba bayan na hada ina fata xa’a gane😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Nasa oil a pan yayi xafi na karya taliya naxuba na soya sai yayi brown haka sannan na kwashe na tsane a colendar mangyadan ya dige
- 2
Nasa tukunya a wuta nasa mai dan kadan na diga shi saboda akwai mai jikin taliyan ba’a needing mangyada dayawa
- 3
Nakawo attarugu na da albasa dana yan yanka su tareda tafasashen nama naxuba nai mixing dasu spices tareda ruwa 4 cups
- 4
Naxuba ya tafasa nakawo taliyana dake gefe naxuba na rufe for 10min nasauke shikenan sai chi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Brown spaghetti with chicken balls
Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋 mumeena’s kitchen -
-
One pot pasta
Wannan dahuwar taliyan ana hada komai da komai cikin tukunya a lokaci daya a dora yana da sauki sosai ga sauri. mhhadejia -
-
-
Simple Spaghetti Jellop
Ya zama na musamman kuma cikin qanqanin lokaci sbd nayi baqi ina sauri nabasu sadywise kitchen -
-
Spaghetti mai nikakken nama
#jumaakadai 'yar uwa kina canja salon girkinki ko kuwa kullum iri daya kike yi? Idan haka ne, matso kusa ki canja recipe na dafa taliya. Princess Amrah -
-
-
-
(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu
#TaliyaTaliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama zhalphart kitchen -
Salad din nama
Gaskiya salad din nama yayi, akwai dadi sosai sosai, shikadai xaka iyya cinsa basai anhada da rice ko wani abu ba ummukulsum Ahmad -
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab -
-
-
Fired Rice
Simple fired rice Bata Rai da kin soya ta ba wannan hadin da Dadi kuma ga sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Jollof din macaroni
#oneafrica . Na fita unguwa na dawo na yunwa ina neman abun dafawa wadda bazai bata lokaci ba kuma na gaji da indomi kawai na tuna inada macaroni kuma gashi anakan challenge na one Africa shin na yi sharp sharp. Na sadaukar da girkin nan ga @Leemah @Sams_Kitchen da @nafisatkitchen duk bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Stir fry Liver Spaghetti
l wana taliya nayiwa family na ma lunch kuma muji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
Spaghetti, potatoe and spinach
Yarana naso taliya sosai shine nace yaw bari na karamusu da alayaho kuma suji dadinsa sosai dasu da abbasu Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Teriyaki salmon stir fry
#holidayspecial Wana miya na yan Italy ne sunaci shi da taliya ko da white rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Chicken Cabbage Stew
Wana miyar cabbage ne anaci da shikafa, taliya, couscous wasu har doya ko potatoes sunaci dashi kuma yanada dadi Maman jaafar(khairan) -
Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad
Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄 ummukulsum Ahmad -
More Recipes
sharhai