Milky greba

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

#gashi grebah mai madara aciki duniya ne akwai dadi kinaci kamar kinacin cookies musamman ki hadashi da zobo 😋

Milky greba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#gashi grebah mai madara aciki duniya ne akwai dadi kinaci kamar kinacin cookies musamman ki hadashi da zobo 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. 4Fulawq kofi
  2. cupMadara rabin
  3. 1 cupSugar
  4. 1/3 cupButter
  5. 1 cupMaigyada

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki zuba fulawa acikin bowl ki niqa sugar yazama gari

  2. 2

    Sai ki zuba cikin fulawar ki zuba madarar ki narka butterki hada da mai kijuye ki kwaba

  3. 3

    Ba'a saka mata ruwq sam

  4. 4

    Sai kisamu ludayi ki ringa diba ki dannah ki jera a tray din baking shikenn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes