COCONUT CAKE TOPPING WITH COCONUT FLAKES😍😍😋

#bakecake i luv cake very much that's why everyday am creating new recipe on it,my family enjoy dis coconut cupcakes very much 😍😍❤they said I should make it again 😂😂try my recipe and feel d difference😋
COCONUT CAKE TOPPING WITH COCONUT FLAKES😍😍😋
#bakecake i luv cake very much that's why everyday am creating new recipe on it,my family enjoy dis coconut cupcakes very much 😍😍❤they said I should make it again 😂😂try my recipe and feel d difference😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hade butter da sugar kiyi mixing dinsu har sae sunyi creamy.
- 2
Sannan ki fasa eggs dinki a bowl daban ki zuba vanilla essence ki kada.
- 3
Saeki juye acikin butter da sugar kiyi mixing su hade ki zuba farar coconut din ki kara juyawa.
- 4
Ki tankade flour kisa baking powder da baking soda ki juy.a.
- 5
Sannan ki dinga zuba flour din kina kwabawa harta kare.
- 6
Saeki jera papers din a abinda zakiyi baking ki zuba better din sannan kisa coconut flakes din a saman kamar hka.
- 7
Kiyi preheating din oven dinki kiyi baking at low heat amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden.
- 8
Our coconut cake is ready 💃💃
- 9
D inside ❤❤😋
Similar Recipes
-
Kunun Madara 😋
Sweety, healthy try it and enjoy the milky coconut feelings 😍😋 Ashabage's Kitchen And Bakery -
Vanilla cake
Am not a fan of vanilla cake, but this one is special. Very fluffy and tasty. Try my recipe and thank me later. Princess Amrah -
Red velvet cake
I dedicated dis my red velvet cake recipe to one of our Cookpad authors:Author Azeez Abiola.The Authors send me a message telling me he/she love my recipes😍😍😍but too bad for him/her, Did not understand Hausa, because most of my recipes are on Hausa app.(I use him/her because I don't know weather d author is a male or woman)Tnk u for d encouragement. Jantullu'sbakery -
-
Chocolate cake
I found this recipe somewhere and decided to give it a try and it turn out to be my best chocolate cake ever superb moist 😋 try it and thank me later #backtoschool @harandemaryam and @slyvinloganleo @meerah22 come and have some Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
Coconut biscuits
#FPPC, YARANA NASO ABUBUWA FULAWA SHIYASA A KODA YAWSHE NAKAN SARAFAMU SU SHI TA HANYA DABA DABAN Maman jaafar(khairan) -
-
-
Doughnuts
I like doughnuts and found it very easy to make, you can use it as a breakfast with tea I used it as a way of financing my 💃💃 Amina Aliyu -
-
Chocolate cake
A duk kalolin cake da muke dasu babu wanda nafiso kamar chocolate cake kuma yarona ma yanasonshi. Dan haka bana dadewa sai nayi.😋😍 Zeesag Kitchen -
Puff puff with rice,graundnut and coconut pap
Really we very happy for this recipe in iftir.try it #Ramadanrecipecontest rukayya habib -
Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi. sadywise kitchen -
-
Banana egg cake
#cks It's yummy 😋 and I like to do it for my kids because they like it Khulsum Kitchen and More -
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Vanilla cup cake
#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
-
-
-
-
Cake mai kwakwa (coconut cake)
Wannan cake ne da ya sha bamban da duk sauran wasu cakes da kuka sani. Domin kuwa kina cin shi ne kai tsaye tamkar zallar kwakwa kike ci. Ga wani dandano da babu yanda za a misalta shi har sai idan an ci an ji yanda yake ne. Jiya wata customer ta zo tana so na mata cake. Na tambaye ta wanda take so sai ta ce ta bar ni da zabi. Kawai dai mai dadi sosai. Shi ne na shawarceta da cake mai kwakwa. Ta zo ta karba kuma ta kira ni tana ta godiya. Har ta ce ma za ta sake dawowa na mata irinsa. Wannan measurement din zai yi kimanin guda 40 zuwa 45. #team6cake Princess Amrah -
More Recipes
sharhai (4)