Special jollof rice

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#Jollofricecontest jolloprice is the most popular food in Nigeria, @events or at home me and my family luv it.😍😍

Special jollof rice

#Jollofricecontest jolloprice is the most popular food in Nigeria, @events or at home me and my family luv it.😍😍

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Basmatirice/normal rice
  2. Attaruhu da Tumatur
  3. Albasa and spring onions
  4. Carrot,green beans da peas
  5. Sweetcorn
  6. Curry, thyme da spices
  7. Maggi cubes da doli tomato seasoning
  8. Garlic
  9. Veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafa r kisa a colender ruwan y tsane tass,sannan ki zuba oil a tukunya idan yayi zafi sae ki soya shinkafar sama sama ki tsane oil din da colender ki ajiye rice din a side.

  2. 2

    Saeki zuba oil daedae misali a pot din kisa sliced onion ki soya sama sama sannan ki zuba attaruhu da Tumatur da kika jajjagah da garlic ki soya sama sama suma.

  3. 3

    Saeki zuba doli dinki shine zae taemaka wajen bawa jallop rice din wannan color din Mae kyau da janhankali.

  4. 4

    Kisa curry wannan hadin curry din na musamman ne don homemade ne akwae cinnamon,cardamon black pepper, turmeric dadae sauransu duk a ciki

  5. 5

    Sannan kisa thyme

  6. 6

    Kisa jollofrice spices

  7. 7

    Ki kara da wani curry din don fito da dadin jallop din

  8. 8

    Kisa dark soy sauce da maggi cubes ki juya sosae

  9. 9

    Sannan ki zuba soyayyar shinkafarki

  10. 10

    Ki juya sosae tun daga nan ta fara bamu color mae kyau

  11. 11

    Saeki zuba boiled water aciki daedae wanda zae dafata ba tare data kwabe bah

  12. 12

    Saeki rufe ki barta ta dahu

  13. 13

    Idan ta kusa dahuwa saeki zuba carrot,green beans, peas,spring onions da kika gyara kika wanke sannan kisa sweet corn

  14. 14

    Saeki juya sannan ki rage wutar ki rufe ta tirarah a hankali

  15. 15

    Our special jollofrice is done💃💃

  16. 16

    I enjoyed it with black pepper salad😋😋

  17. 17

    D taste is special❤❤❤

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes