Dambun shinkafa

chef_jere
chef_jere @cook_14164764
Kaduna

Issa traditional food
#kaduna state

Dambun shinkafa

Issa traditional food
#kaduna state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Surfaffen shinkafa
  2. Gyada
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Tarugu
  6. Tattasai
  7. Albasa
  8. Zogala
  9. Albasa mai lawashi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dauko surfaffen shinkafarki ki tankade ki cire garin sannan ki wanke ta

  2. 2

    Saiki samu madambaci or tukunya ki zuba ruwa a kasa saiki sa murfin tukunya a sama saiki zuba shinkafar ki saiki rufe da leda ko buhu sannan ki dauko murfin pot din ki rufe bayan minti talatin saiki sauke

  3. 3

    Saiki juye ta a rubber saiki Zuba mata jajjagen su tarugunki da maggi da gyada da zogala da albasa ki jujjuya

  4. 4

    Bayan kin jujjuya saiki Kara ruwa a kasan tukunyarki sannan sai ki rufe da murfin tukunyar sannan ki zuba shinkafar sannan ki rufe da ladder sai kisa dayar murfin ki rufe ki barta ta dahu sannan saiki sauke ki sa mai sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef_jere
chef_jere @cook_14164764
on
Kaduna
Cooking nd baking are my passion 💪
Read more

Comments

Similar Recipes