Ingredients

  1. 1. Cup of flour
  2. 3eggs
  3. Butter
  4. Sugar
  5. Baking soda
  6. Salt
  7. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada simas, da kwai da sugar da baking soda da salt kadan a cikin container

  2. 2

    Sai ki ta mixing dnsu har sai Sun hada jikinsu

  3. 3

    Sai ki zuba tankadaddiyar flour taki a cikin hadin

  4. 4

    Kiy ta mixing nasu har sai yay laushi

  5. 5

    Zaki iya kara ruwa kadan idan kinga yay tauri

  6. 6

    Sai ki samu abun mirjinnki ki na gutsira kina dan murzawa kadan

  7. 7

    Ita da Dan tudu aake yin shi

  8. 8

    Sai kisa donut cutter Dinki kina cutting

  9. 9

    Idan kin to gama sai ki dora mai a wutaa, idan yay zafi sai ki dinga sakawa, idan Ya yay ja sai ki juya daya barin.

  10. 10

    Haaka zaki tayi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer)
on
Kano Nigeria

Similar Recipes