Tuwon semovita da miyan bushashshen kubewa

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semovita
  2. Water
  3. 1tblspn of oil
  4. Pinchsalt
  5. Bushashshen kubewa
  6. Nama
  7. Bandan kifi
  8. Pepper
  9. Palm oil
  10. Maggi
  11. Salt
  12. Daddawa
  13. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ruwa a tukunya idan ya Tafasa kisa mai da gishiri kadan, kisa garin semo acikin roba saiki dama da ruwa sannan kiyi rude.

  2. 2

    Idan ya dahu saiki tuka tuwon, minti biyar ki sauke.

  3. 3

    Ki tafasa nama da citta, albasa, maggi, salt. Idan ya dahu saiki saka manja da blended tattasai da ataruhu, daddawa saiki kara ruwa yanda kikeso. Kisa maggi, salt and kifi banda.

  4. 4

    Ki barshi ya tafasa sosai, saiki kada miyan. Ki dansa kanwa kadan dan tayi yauki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Mrs Agmohd008.
Mrs Agmohd008. @khadnana012
Meye amfanin saka gishiri da mai a cikin ruwan tuwon?

Similar Recipes