Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa taliya kisa gishiri har tadahu sai ki tsane ruwan ki aje gefe

  2. 2

    Sai ki dafa kuma shinkafa har ta dahu sai ki aje gefe

  3. 3

    Miya kuma bayan kinyi blending kayan miya sai ki soyasu har ya soyu

  4. 4

    Sai kisa maggi da gishiri kimotsa

  5. 5

    Sannan sai kisa chicken dinki ki rage wuta kisa ruwa kadan dan ta dahu

  6. 6

    Sai kiyi serving da rice,spaghetti da miyar

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

firdausy hassan
firdausy hassan @cook_14135168
on

Similar Recipes