Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Koren tattasai
  5. Maggi
  6. Tafarnuwa
  7. Curry
  8. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere dankali ki yankashi ki soya.

  2. 2

    Ki yanka albasa,koren tattasai da attaruhu ki zuba a bowl, ki fasa kwai kisa maggi da garin tafarnuwa ki kada.

  3. 3

    Ki saka mai kadan ki zuba kwan ki juya a hankali har ya soyu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes