Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kanzo ki daka
  2. Yakuwa ki gyara
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Manja
  5. Maggi da curry
  6. Gishiri
  7. Kitse

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki soya mai da albasa, kisa ruwa idan ya tafasa ki wanke kanzonki kisa ki wanke yakuwa kisa

  2. 2

    Kisa maggi da curry da gishiri ki rufe...

  3. 3

    Idan ya dahu saikisa tarugu da albasa ki juya sosai ki bashi 2 minutes saiki sauke

  4. 4

    Kici da kitse

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes