Pounded yam/vegetable soup

karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
Kano

#kano state#

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1:10mins
4 servings
  1. Pounded yam flour,spinach,tomatoes,peppers,onions,palm oil,
  2. Seasoning, spices, lamb,green onions

Cooking Instructions

1:10mins
  1. 1

    Da farko zaki wanke alayyahon ki da ruwa sai ki tsane a colander.sai ki samu chopping board ki yanka alayyahun kanana ki ajiye a gefe.sai kiyi grating kayan miya ki wanke namanki ki dora akan wuta kisa masa maggi da gishiri da albasa da spice na nama ki dafa yayi laushi sai ki zuba grated kayan miyan kisa su Maggi da duk spices da kikeso ki juya ki rufe ki bar su su nuna.bayan kaman 15mins sai ki bude ki zuba manja ki juya sosai ki kara dafawa 10mins in kin ga ruwan ya tsane sai ki zuba lawashi

  2. 2

    Da alayyahu ki dan rufe na minti biyu.sai ki bude ki juya bayan mintuna uku ki zuba egusi dan kadan kisa crayfish ki jujjuya ki rufe.bayan mintuna uku miyar ki tayi sai ki sauke.

  3. 3

    Shi kuma sakwarar ruwa zaki dora akan wuta idan ya tafasa sai ki debo garin sakwarar a bowl ki dinga zubawa a hankali kina juyawa da wooden spoon ko muciya idan yayi kaurin da kikeso sai ki daina zuba garin ki ci gaba da tukawa harsai kinga babu sauran guda a ciki sai ki kashe wuta ki kwashe. Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
on
Kano

Comments

Similar Recipes