Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30-35minutes
4 serves
  1. Wake
  2. Plaintain
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Manja
  6. Man kuli
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Kwai

Cooking Instructions

30-35minutes
  1. 1

    Ki surfa wake ki wanke ki vire hancinsa tas, kisa masa attarugu da albasa ki bada akai maki markade.

  2. 2

    Idan an kawo markaden ki zuba manja da amaggi da gishiri saiki zuba dafaffen kwai ki zuba crayfish ki kulla a Leda, ki Dora ruwa a wuta idan yai zafi ko ya tafasa ki zuba alalen aciki ki rufe kibarta ta dahu.

  3. 3

    Idan ta dahu ki sauke, sannan ki yanka palantain ki soya kizuba a gefen alakenki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Comments

Similar Recipes