Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki xuba flour a bowl kisa 2 spoon na mai ki juya sosai kisa salt kadan ki juya ki fasa kwai ki zuba ki mutsutsike kisa ruwa kadan ki making soft dough....

  2. 2

    Zaki xuba mince meat dinki a pot kisa ruwa kisa ginger white pepper nd black pepper kisa maggi d salt kadan ki barshi y dahu sosai... idan y dahu kuma y kusa tsane ruwan jikinsa sai ki zuba albasa da sweet pepper Wanda kika yayyanka kanana ki gurxa carrot ki zuba kidan juya kadan sai ki sauke....

  3. 3

    Zaki murza kwabin ki kmar hka

  4. 4

    Sai ki daura Akan samosa cutter dinki kmar hka

  5. 5

    Zaki kwaba flour d ruwa tadanyi kauri xaki Iya sa cornflour idan kina dashi idan babu ki kwaba hka sai ki shafa a gefe kwabin sboda kada y bude a wajan soya kmar hka

  6. 6

    Sai ki xuba hadin naman ki kmar hka

  7. 7

    Sai rufe kmar haka

  8. 8

    Gashi na rufe

  9. 9

    Sai ki cire flour d ta fitue kmar hka

  10. 10

    Sai ki bude

  11. 11

    Gashi y baki samosa

  12. 12

    Gashi

  13. 13

    Sai kisa mai a pan idan yayi zafi sai ki xuba albasa idan ta soyu sai ki xuba samosa ki rage wuta ta soyu kmar hka

  14. 14

    Gashi tayi

  15. 15

    Enjoy

  16. 16

    Served with hot tea or drinks

  17. 17

    @ful@rny"ss kitchen

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
on
Kano Nigeria
my names ix salma salisu Adam I was born and brought up in kano, lamido creacent nassarawa GRA..I luv food, I luv sharing my new recipes, and I want to be a great chef. I'm food photographer, food lover, momma....Always eat good food and stay young and healthy......
Read more

Comments (6)

Similar Recipes