Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fasa kwai Ki kada

  2. 2

    Ki zuba Maggi

  3. 3

    Ki yanka onions nd pepper

  4. 4

    Sai ki hada dukka acikin kwan ki juya

  5. 5

    Sai ki zuba mai a frying pan ki zuba hadin kwan naki aciki

  6. 6

    Sai kina juyawa har sai ruwan ya tsotse

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

asmau yaqub abbas
asmau yaqub abbas @cook_14574326
on
Kano State
I love cooking 💕
Read more

Similar Recipes