Edit recipe
See report
Share

Ingredients

40minutes
4serves

Cooking Instructions

40minutes
  1. 1

    Dafarko ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki karya spaghetti ki zuba idan ta dahu ki kwashe ki tsaneta.

  2. 2

    Saiki fere plantain ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki zuba plantain ki soya idan tayi Golding brown ki kwashe ta soyu.

  3. 3

    Saiki wanke kayan ciki ki Dora su a wuta kisa albasa da ginger da garlic da black pappe sai maggi da salt, sannan ki wanke kayan miya tattasai tumatur attarugu albasa ki wanke ki jajjaga ki zuba idan ta dahu ki sauke aci.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes