Jollof macaroni en spaghetti and boiled egg

nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga kayan miyanki ki soya da wadatacen albasa

  2. 2

    Idan ya soyu sai ki zuba ruwa dai dai Yanda zai isheki

  3. 3

    Idan ya tafaso sai ki sa macaroni da taliyarki wasu na fara sa macaroni bayan yan mintuna sai su sa taliya nidai hadawa nake

  4. 4

    Sai ki kawo seasonings dinki ki zuba

  5. 5

    Sai kin tabbata ya kusa tsotsewa sai ki kawo su carrot dinki da curry ki zuba in ya nuna ki sauke

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
on

Similar Recipes