Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
3 servings

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Da farko zaki yi parboiling rice dinki sai ki tsaneta ki ajiye a gefe. Sai ki yanka carrots dinki into cubes, ki yanka green beans Kanana. Sai ki dora pot ko babban pan a kan wuta kisa butter din. In ya narke yayi zafi sai kisa carrots da green beans ki yi ta soyasu har sai sun rusuna. Sai ki zuba sweet corn da red kidney beans ki jujjuya kisa sausage in kinaso sai ki zuba rice dinki da dan gishiri ki jujjuya sosai Sai ki rufe ki bar su su turara for like 5mins.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
on
Kano

Comments

Similar Recipes