My simple doughnuts

My simple donut by salma.s.Adam (ful@rny_classy_bites)
Cooking Instructions
- 1
Zaki xuba yeast a bowl kisa suger ki xuba ruwan dumi ki juya ki barshi kmar 10 minutes
- 2
Zaki tankade flour kisa kwai ki juya kisa milk ki juya ki
- 3
Sai ki juye mixture din yeast dinki ki kwaba sosai
- 4
Sai ki juye dough din a kasa waje mai tsafta ki kneading nasa sosai sai ki xuba butter dinki a jikin dough din ki kneading nasa kmar na 20 to 30 minutes xakiga yayi laushi sosai sai ki murza shi a chopping board ki fitar d shape din doughnut ko barbada flour a tray ki jera doughnut din amma ki ringa barin spice a tsakani sai ki rufe d leda kikai rana ko waje mai dumi ki bashi 1 hour zaki ga ya tashi..
- 5
Sai ki dakko pan ko tukunya mai xurfi kisa mai kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba doughnut dinki daya bayan daya kmar kisa uku idan y soyu sai ki juya daya side din idan yayi sai ki tsame amma fa xaki rage wuta
- 6
Kada ki cika basa wuta....shikkenan xaki Iya shafa whipping cream a saman ko chocolate syrup
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Plain Doughnuts


Simple donut


My simple ring doughnuts


Doughnuts


Chewy Doughnuts


My second method donut


Doughnuts 1


Doughnuts


Plain doughnuts


Doughnuts


Doughnuts


Nutmeg flavored donuts


Sugar coated ring doughnuts


Doughnuts


Donut


Doughnuts


Ring donuts


Doughnuts


Bomboloni donut


My fluffy doughnuts


Home made doughnuts


Honey Doughnuts #teamabuja


Twisted Doughnuts


Fried doughnuts


Liquid doughnuts (دونات بالعجينة السائلة)


Doughnuts


Coated filled doughnuts


Fluffy doughnuts


Cinnamon sugar doughnuts


Doughnuts

Comments