Doughnuts 1

Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657

My soft recipe

Doughnuts 1

My soft recipe

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. flour gwangwani 8, 1table spoon of yeast, half simas, sugar 1
  2. Sai 3egg,milk powder half spoon, ruwan dumi gwangwani biyu,
  3. gurzazziyar kwakwa 5 table spoon,milk tagari 3 spoon..

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba flour da milk flavour kifasa kwai kisa sai kisa madara ki sai ki kwaba kiyi kneading dinsa idan yana kama hannun ki sai

  2. 2

    Ki kara flour kadan kiyi making dough ki murza kiyi doughnut shapes Sai kibarshi ya tashi ya hau sai ki kunna wuta ki dora

  3. 3

    Mai idan yayi zafi sai ki rage wutar ki saka doughnut din idan yayi sai ki juye ki tsane sa idan ya huce sai kisa aleda ki daure kokuma ki rufe awani sai aci lpya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes