Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Farar shinkafa 2 and 1/2 cups
  2. 1/2 cupFlour
  3. 1/4 cupSugar
  4. 1/2 tbspSalt
  5. 1/2 cupNono
  6. Onion 1 medium
  7. 1 tbspYeast
  8. Oil for frying
  9. 1Green pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Zaki jika shinkafar masa dinki da ta kwana ko tayi 8hours a ruwa

  2. 2

    Zaki sake wanke shinkafar,sai kikai a markada miki,sai kisaka flour

  3. 3

    Ki juya ya game sosai

  4. 4

    Sai kisaka yeast

  5. 5

    Kisaka waje mai dumi ya tashi

  6. 6

    Sai kisaka nono idan kullunki ya tashi

  7. 7

    Sai kisaka sugar

  8. 8

    Ki saka gishiri

  9. 9

    Kisaka albasa da green pepper

  10. 10

    Ki aza non stick pan kisaka oil kadan tayi zafi

  11. 11

    Sai Ku zuba batter din sinasir

  12. 12

    Sai Ku saka Abu ki kulle har yayi,baa juya shi

  13. 13

    Done

  14. 14

    Zaki iya ci da egusi soup,vegetables soup etc

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
on
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Read more

Similar Recipes