Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Dakakken yaji
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Dafaffen kwai
  8. Albasa
  9. Tumatir
  10. Kukumba

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba fulawa a roba sai ki zuba garin kuka sai ki saka ruwan kanwa ki kwaba amma kar yayi ruwa kar yayi kauri.....Dama kin dora ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki ringa gutsira kina sawa a ruwan zafin har kingama idan yayi sai ki kwashe a ruwan sanyi

  2. 2

    Ki tsame ki tsantsame ki zuba a bowl ki yanka dafaffen kwai,timatir,albasa,kukumba kisa mai kisa yaji kisa maggi....aci dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes