Gashashshiyar kaza

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Wannan gashin anayinsa ne a kan pan idan bakada oven

Gashashshiyar kaza

Wannan gashin anayinsa ne a kan pan idan bakada oven

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke kazarki,sannan kisamata cubes nd spices ki barta tai 2 hours komi yashige jikinta

  2. 2

    Zaki dora pan a kan wuta kisa mai dan kadan yadau zafi saiki kesa kazar akai kinai kina juyawa

  3. 3

    Saiki rufe yadda gumin zai gasa cikin kazar,saiki yanka albasa kizuba akai ki kara cubes da spices kibarshi 5 min saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes