Danwake da kayan alatu

Lawal Meemee
Lawal Meemee @cook_16705539
Niger Kontagora

Danwake abincin gargajiya da kusan hausawa million suna sonshi

Danwake da kayan alatu

Danwake abincin gargajiya da kusan hausawa million suna sonshi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Flour
  3. Kanwa
  4. Kanwa
  5. Kuka
  6. Mai
  7. Yaji
  8. Albasa,kwai,tumatur

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa had a flour da kuka se a kwaba shi da ruwan kanwa

  2. 2

    Daganan se a dinga jefawa cikin ruwan zafi har ya dahu sannan a tsane shi

  3. 3

    Se a sa mishi mai da yaji sannan a yanda mishi tumatur da kwai da albasa..se ci...shine an

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lawal Meemee
Lawal Meemee @cook_16705539
on
Niger Kontagora
married with two children and I love food so much...for anytin food
Read more

Comments

Similar Recipes