Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Mince meat
  3. Butter
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Water
  7. Kwai
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tan Kade flour ki zuba a ruba ki zuba Maggi. Salt, baking powder da butter

  2. 2

    Ki ta marza flour ya Zama idan kin dunkule flour za kiga Mai kun Flour a jikin hannun ki

  3. 3

    Sai ki dakku mince meat Maggi salt attaruhu da Yan Kar kiyan albasa ki zuba Tokunya kadan ki tafasa naman ki suya sama sama

  4. 4

    Ki dakku flour war ki zuba mata ruwa kamar kwabin meat pie day ki fada data a chopping board ki yayyan ka gefen flour ki zuba soyayyan mince meat a tsakiya ki kamu gafe daya ki ride naman kina nadeea kamar tabarma

  5. 5

    Ida kinzu karshe sai ki shafa kwai a bikin flour sabuda kada ta bude za ki iya bakin ko fryin

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amin Cakes And More
Amin Cakes And More @cook_16627677
on
In Kano
i am hospitality management student
Read more

Comments

Similar Recipes