Faten wake mai qunshe da dankalin turawa

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
#Sahurrecipecontest inason fatan wake matuka,domin yana kara lfy ajikin mutun
Faten wake mai qunshe da dankalin turawa
#Sahurrecipecontest inason fatan wake matuka,domin yana kara lfy ajikin mutun
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tanadi kayan hadinki kamar yarda na tanadi nawa
- 2
Zaki soya manja daman kuli ki yanka albarsa ki bari su soyu,saiki jajjaga attaruhu,albasa ki zuba da magggi,curry spice ki soyasu
- 3
Saiki dauko ruwa ki zuba,ki rufe yatafasa,bayan y tafasa saiki dauko Irish potato Wanda kika yanka ki zuba ki rufe y dawu
- 4
Saiki dauko dafaffen wake shima ki zuba ki bari su dawu,bayan sundawu
- 5
Saiki zuba gayen water leaf dinki
- 6
Saiki zuba soyayyen kifinki,saiki juya ki rufe ki bashi minti 5
- 7
Alhamdulilah
- 8
A
Similar Recipes
-
-
Faten wake
Wake abincine mai dadi kuma yanada kyau ajikin dan adam sannan yara suna sonsa sosai harda manyama TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Faten wake mai plantain
Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci #lets cook the season" Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) -
-
Faten wake
Abinci ne me dauke da abinda jiki ke bukhata har guda uku ga dadee ga amfani ga lafiyar jikin dan Adam Smart Culinary -
-
Faten dankalin turawa
Yana kara lpy,yana kara kuzari,yana da saukin dahuwa g kuma rike ciki yara d tsofi na sonshi sbd yana musu sauki wajen tauna 😋😋 Sam's Kitchen -
-
Faten Doya da Wake
#girkidayabishiyadaya ita faten Doya d wake Yana Kara lfy sosai ajikin Dan Adam musamman alokachin sanyi ykuma wake yanada kyau mutum ya rikachi ko don samun ingantaccen jini da lfy.. tnk yhu Cookpad & god blss Cookpad Nigeria Mum Aaareef -
-
-
-
-
Faten doya da wake
#WAKE doya da wake a wannan season din yana da dadi sosai a wannan yanayin sassy retreats -
-
Taliya mai Karas da Koren wake
Karas da koren wake sunada matukar amfani ajikin mutum#kanogoldenefronseason2 Meenat Kitchen -
-
Paten wake mai dankalin hausa da ugu
Ita wake abincine mai kyau gakuma gina jiki da kara lfy. Yanada kyau arinka cinsa koda sau dayane asati TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Faten dankalin hausa da wake da alayyahu
Maigidanah Yana son duk abun da akayi shi da wake Ummu Jawad -
-
Soyayyar shinkafa
#KitchenHuntChallenge Iyalina sunji dadin cin wannan soyyayar shinkar matuka NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Faten wake
kitchenhuntchallange wake yanada amfani ga jikin dan adam, kuma fatensa akwai😋😋kitchenhuntchallange habiba aliyu -
Faten doya da ganyen water leaf
Faten doya da ganyen water leaf akwai dadi ga Karin jini ajikin mutum. Meenat Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8700027
sharhai (3)