Ingredients

  1. Fulawa
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Citta
  5. Tafarnuwa
  6. Spices
  7. Seasonings (wanda kike raayi)
  8. Nama
  9. Cabbage

Cooking Instructions

  1. 1

    Na kwaba flour n zuba salt ammn kwabin yafi n wainar flour kauri

  2. 2

    N zuba oil a pan dina n zuba yankakkiyar albasa.

  3. 3

    N saka citta tare d tafarnuwa a ciki.n zuba dakakken attarugu na a ciki

  4. 4

    N zuba seasonings tare d curry thyme,n zuba dakken nama na

  5. 5

    Sai na zuba cabbage,n ya mutsa n barshi yyi 2mnts n sauke.

  6. 6

    N dauko pan dina n fara shafa kullun flour dina.

  7. 7

    Byn na gama shafawa n zuba hadin cabbage dina n nada

  8. 8

    Gashi bayan y soyu.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Similar Recipes

More Recommended Recipes