Peanut

A gaskia yayi dadi sosai, godia sosai ga Ayshat Adamawa Allah ya kara basira
Peanut
A gaskia yayi dadi sosai, godia sosai ga Ayshat Adamawa Allah ya kara basira
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a samu gyada mekyau a cire wanda ya yankwane,sai a zuba masu kyau a roba,a samu wani roba a fasa kyau a saka gishiri da sugar da nutmeg a gauraya su,a tankade filawa a roba a zuba bakar hoda a gauraya su.
- 2
Sai a zuba wannan ruwan kwai a cikin gyadan a gauraya sai a zuba filawa a dinga juyawa sosai,a rarraba wanda suka manne,sai a sake zuba ruwan kwai a gauraya a zuba filawa a juya,haka za'a dinga yi har sai ruwan kwai ya kare kuma gyadan ya rufu duka da hadin filawa da kwai din.
- 3
Sai a saka mai a wuta,idan yayi zafi sai a rage wutan a zuba aciki a dinga gaurayawa har ya soyu sai a kwashe a barshi ya sha iska.
- 4
Aci lafiya 😋😋😋 wannan shine maganin kwadayi gaskia.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Peanut burger
Nida iyalai na muna son peanut sosai, ina mika godiya ta ga Aisha Adamawa Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine) -
-
Cake
Wannan cake hmmmm yana da matuqan dadi ainun kuma iyali na sun ji dadin shi sosaiFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Fanken fateera
Wannan girkin yanada sauri, na koyoshi a Nan cookpad nayi amfani da recipe na sasher's kitchen sai na Kara wasu sinadai Kuma na Kara tawa fasaha, yarana sunyi farin ciki sosai yayi da sukaganshi a lunch box bayan cooler da girki a ciki sannan ga fateera a Leda sukaje islamiya suna murna 😀. Ummu_Zara -
-
Peanut burger
Godiya me tarin yawa a gareki Aysha Adamawa, wannan girki yana da dadi sosae kowa yaji dadinsa da nayi. Afrah's kitchen -
-
-
Peanut burger
Wanna shine karo na farko danayi peanut yayi matukar Dadi da shaawa musamman ma idan ka barshi ya kwana Ina suya Yara sunci sosai ga auki wallahi tanxs to Ayshat Adamawa mun gode Allah ya kara basira😄 Jumare Haleema -
-
Super soft sponge cake
#Girkidayabishiyadayawannan sponge cake yayi dadi ga laushi sosai kamar bread M's Treat And Confectionery -
Cookies with chocolate syrup
Cookies bincika wannan girki mai dadi da dandano daga ummul fadima inamatukar son cookies nida yarana shiyasa nakesonsa inka dagwalo shi da chocolate baa magana UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
-
-
Gireba
Wannan girkin akwai dadi munasonsa nida yarana kugwada girkinnan akwai dadi UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
Gashesshen Meat pie
A halin rayuwa man gyada yayi tsada sosai dole mu rage soye soye, to shine nace barin gasa meat pie din nan kawai. #tel Yar Mama -
-
Peanut burger
Wannan peanut burger na samu nasarar hadata ne da taimako daya daga cikin Admin ta cookpad Anty Ayshert Adamawa mungode Anty Allah saka da alheri,cookpad muna godiya #PIZZASOKOTO Jantullu'sbakery -
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyen meat pie
Suyar meat pie na da dadi musamman idan yasha hadi, kuma yana dadewa be lalaceba. Afrah's kitchen
More Recipes
sharhai