Taliyar yara da danyen kifi da kwae
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Darko za'a jajjaga attaruhu da albasa,lkcn an daura zuwan zafi a saman murhu daga nan se a zuba attaruhu da albasa a cikin Ruwan da aka daura kan murhu, a zuba maggi a kulle sbd ya tafaso.
- 2
Seki Zo ki zuba kwae a wani tukunyan ki kulle ki barshi ya dahu.
- 3
Seki koma ki duba idan Ruwan zafin ya tafaso,seki zuba taliyarki ki bashi mintuna,idan ya dahu seki zuba karas da green beans ki kulle.lkcn kwae ya dahu seki bare ki ajiye ya huce kamun taliya ta dahu.
- 4
Idan Kika duba kikaga taliya ta Lisa dahuwa seki zuba danyen kifin ki,seki juya,daga nan seki barshi ya tafaso.daya tafaso ski sauke ki zuba a faranti ki Dauko kwae ki aza. Aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Taliyar yan yara
#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.seeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Taliyar 'yan yara
Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido. M's Treat And Confectionery -
Jollof din taliyar hausa da indomie
inada wata sauran taliyar hausa yar kadan tafi wata uku a ajiye na kasa amfani da ita sabida tayi kadan da sauran kifi na soyayye guda 1 satinsa daya a fridge sai na dauko su na hada da indomie na dafa su tare a wannan gasa ta tsoho ya tadda sabo ya kuma yi dadi sosai #omnHafsatmudi
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice
Yarana suna sonshi sosai su suke sani nake yawan yinsa a weekend TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Soyayyar taliya da bushashshen kifi
Wannan abinci inayinsane lokacin sahur saboda rashin nauyinsa#sahurrecipecontest rukayya habib -
-
-
Brown spaghetti with chicken balls
Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋 mumeena’s kitchen -
Taliyar Yara Da kwai
#Taliya Inkikaganewa soyayyar tafi dafaffiyar dadi sosai 💖😘😍🤗 Mss Leemah's Delicacies -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10893407
sharhai