Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu zuba ruwan dumi a cikin yis sai mu zuba suga mu barsu sai sun narke sannan mu zuba kwai,madara,bota da dan gishiri kadanmu jujjuya sannan mu zuba fulawa mu dinga kwabawa amma zamu sa ruwa idan kwabin yayi tauri.A rufe abarta ta kumburo sannan mu dinga murzawa muna fidsa shape da budadden gwangwani madara sai musa yatsa mu huda tsakiyar sai mu soya a cikin mai kalar light brown.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Sweet fruity crepes
#team6breakfastWannan crepes gaskiya yayi dadi kuma gashi cike yake da kayan karin lafiya don akwai komai na balance diet,yana dauke da gram 54 na calorie da gram 3 na fats da gram 2 na protein da gram 4 na carbs .Ya kamata mu dinga yin wannan crepes din akai akai don samun wadannan cikakkun sinadarai masu bada katiya,kuzari,karfi da karin lafiya. M's Treat And Confectionery -
-
-
Super soft sponge cake
#Girkidayabishiyadayawannan sponge cake yayi dadi ga laushi sosai kamar bread M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cake din strawberry
#Abuja.nayi wannan girkin ne domin maraba da aminiyata Amierah da nuna farin cikin dawowarta gida lafiya daga bautar qasa wato (camp) din Edo😋😂 Zahal_treats -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233732
sharhai