Kunun madara

Safeeyyah @cook_17191277
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Alawan madara
Madara tana cikin abun amfani na yau da kullum koma tana da amfani a jiki saboda ta na dauke da sinadaren da jiki ke bukata yana da kyau mu dunga shan madara ko don lpian jikin mu wannan alawar madara ta musam man ce dadin ta baa magana #alawa Sumieaskar -
Kunun madara
Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout Khady Dharuna -
-
-
-
-
Kunun Madara
Kunun madara yanada abubuwa da dama farko yanada dadi sosai, yanada kusarwa, yanada sauki, ina son kunu sosai amma idan aka saka masa couscous ko shinkafa gsky bai dameni ba shiyasa ma nayi kunun madarata bansa masa komai ba idan mutum yana so zai iya saka couscous manya a ciki Sam's Kitchen -
Kunun gyada
Gsky nikam da Zan samu kunun gyada kullum b ruwana da shayi don nafi son kunu fiye da shayi #GYADA Zee's Kitchen -
Kunun Madara 😋
Sweety, healthy try it and enjoy the milky coconut feelings 😍😋 Ashabage's Kitchen And Bakery -
Kunun madara da kwakwa
wannan kunu badai dadiba Dan kuwa yara cewa sukayi ice cream nayimusu . hadiza said lawan -
Kunun madara
Nasan ita kunun madara yakasu kashi kashi kuma kowa da irin tasa. Toh ga wani nan kigwada kibani yanada dadi sosai kuma baya daukan lkci wurin yinsa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Kunun kwakwa zalla da madara
Ina ta tunanin yau wane kunu yakamata nayi. Kawai sai nace bari nayi kunun kwakwa sai nasa madara kadan aciki kuma yayi dadi sosai wlh TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Kunun kwakwa da madara
Kunun kwakwa da madaraYana Dadi nayiwa maijego taji dadinshi kwarai Maneesha Cake And More -
Alewar madara me kala
Ina matukar san alewar madara shi isa na kware a iya ta sbd tana sa ni nishadi so sai😋😋😋😋😋😋😋 #team6candy Mss_annerh_testy -
-
-
Kunun madara
Ina taso inyi kunun madara danaaji anasa fulawa sainaji kmar baxai dadi ba amma gashi na gwada kuma yayi dadi sosai suhailah anata neman kari😍😍😍#ramadanplanners aisha muhammad garba -
-
-
-
-
-
-
Kunun shinkafa
Dana tashi dafa alkama, nasa sugar aciki Dan ya bada wani taste na dabanseeyamas Kitchen
-
-
-
Alawar madara
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta. M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12364568
sharhai (2)