Zobo cikin sauki

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Ba'a mgna sbd zobo nan yy dadi sosai

Zobo cikin sauki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ba'a mgna sbd zobo nan yy dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Cittah danya
  3. Kanunfari
  4. Kukumba
  5. Sukari
  6. Abin kamshi (flavour)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko sai ki sa zobonki a tukunya da ruwa, kuma ki sa kanunfari da cittah
    Sai ki fere kukumba, ki yanka kanana, sai ki zuba a bilenda ki markada, sai ki gurza cittah

  2. 2

    Sannan sai ki tace da zobonki, kisa sugarki da abin kamshi ki juya sosai, saiki dandana kiji in komai yayi daidai.

  3. 3

    Sai ki saka kankara ko kuwa ki sanya firinji don ya yi sanyi,

  4. 4

    A sha dadi lafiya idan kina so zaki iya saka abarba kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa taku har kullum umm muhseen's kitchen 😁😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes