Kayan aiki

minti arbain
shida
  1. Doya saiwa daya
  2. Fulawa
  3. Mai
  4. Garin daddawa
  5. Gishiri,maggi, jar onga

Umarnin dafa abinci

minti arbain
  1. 1

    Afere doya, atafasa

  2. 2

    Se a tankade fulawa ahada da su gishiri, da onga, maggi da daddawa. Akwaba

  3. 3

    A dinga tsomawa kamar yadda za asoya doya me kwai.

  4. 4

    Bayan Mai yayi zafi. Se soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

Similar Recipes