Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo kofi biyu
  2. Ruwa
  3. Busashen kubewa
  4. Attarugu biyar
  5. Albasa biyu
  6. Naman kaza
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Gishiri
  10. Sinadarin dandano
  11. tafarnuwaBusashen
  12. Manja
  13. Daudawa kwara biyu
  14. Crayfish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zan wanke shinkafan tuwona
    Sai na zuba ruwa a tukunya nasa shinkafa na
    Na barta da dahu akallan kusan awa daya
    Idan na taba shinkafar naji tayi laushi sosoai sai na tuke tuwon nasa a leda
    Sai a ajiyesa cikin warmer kada yayi sanyi

  2. 2

    Zan wanke kazata
    Na zubeta cikin tukunya
    Nasa tafarnuwa, thyme, curry, maggi, gishiri, albasa, kayan kanshi na gargajiya
    Idan ya ta dahu
    Sai na soya kazar na ajiye guri daya

  3. 3

    Sai na zuba manja a cikin tukunya
    Nasa albasa da attarugu da na jajjaga
    Idan suka soyu sai nasa ruwa
    Nasa daudawa
    Sinadarin dandano
    Ruwan kaza
    Niqaqqen crayfish
    Sai na bar shi ya tafasa daudawa ta dahu for like 30 minutes
    Daganan sai na dauko kubewa na busashe na kada miyar
    Da whisker ko maburkaki
    Ina zubawa kadan kadan har yayi kauri yanda nakesonsa
    Daga nan na bashi kawar minti 2-3 ya dan tafaso sai na sauke miyar

  4. 4

    ACI LAPIYA😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
FatyYarabba
FatyYarabba @FatimaYarabba
rannar
Sokoto State.

Similar Recipes