Farfesun naman kaza

Ummu Shurem
Ummu Shurem @cook_17007577

Yna da dadi sosai

Farfesun naman kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yna da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kaza
  2. Daddawa
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Attaruhu
  6. Kayan kamshi
  7. Kori
  8. Kayan dan dano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan da ake bukata

  2. 2

    Idan kika wanke naman ki saiki dora a wuta kisa albasa,kayan Kamshi. Kamar hk

  3. 3

    Bayan ya danyi minti kmr 4 saiki zuba attaruhu,daddawa,maggi.

  4. 4

    Sai Dan gishiri,mai,baasawa kaza mai da yw saboda tana da mai ajikinta.

  5. 5

    Saiki barshi yayi kamar minti goma sha biyar saiki sauke shi enjoyyyyy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Shurem
Ummu Shurem @cook_17007577
rannar

sharhai

Similar Recipes