Blue & White Rice With chicken Soup.
It was so delicious and..Looking
Steps
- 1
Da farko kidaura Rice dinki tafasa, ki kuma tabbatar kindaura naman kazarki kan wuta dan tafasa kina iya dansa curry da kayan kamshi.
- 2
Inkina tafashe kinada chance din yayyanka su carrots dinki irin dogayen yankan nan sirara karsu cika fadi tare da Koren tattasanki shima jan kisama kidan mai haka dasu onions dinki green beans haka shima kiyishi yanka yaxama da dan tsayi ba guntaye ba.
- 3
Gefe ki tabbatar kinada jajjagen kayan miyanki dasu maggi da sauran kayan dan danon ki.
- 4
Idan kin tsane shinkafar taki kirabata gida biyu saiki daura ruwan zafi wanda zakisa food colour kisa colour dinki dan kankani zaki diga dan yana da ji saiki barshi inya tafasa kisa wannan rabin Rice din da dan salt.... white rice din shima daban zaki dafa ba same pot ba insun nuna kisa different foodflask that for the rice.
- 5
Idan naman kazarki ya tafasa tsane shi zakiyi ki tsiyaye ruwan daban kidaura tukunya da mai inyayi zafi kizuba dan jajjagen ki kisoye su saki zuba ruwa yadda zai isheki yayi romo.
- 6
Inkomai yaji saiki zuba kazarki a ciki idan komai yayi saiki dauko yankakkun su carrot, red paper, green paper su green beans kisa a ciki karki bari su nune dan ruwan kazarki na tafashe kina iya dan saka flour dan kadan kar kisa dayawa yaruwa.
- 7
Karkuma yayi kauri dayawa shi zakina zubawa kan kazarki dake wuta kadan kadan kina juyawa kaurin yayi dai dai karya cika yawa dan yana zafi yana kara kauri ne Note tun kan kisa kazar kisa curry enough for colour to be more good looking.....karki barshi a wuta koki cika wuta aci dadi lafiya...
Similar Recipes
More Recipes
-

Rita Talukdar Adak
-

Amazing Foodies
-

Bhavnaben Adhiya
-

Namrata sarmah
-

nunzdy
-

Banana Pineapple Slush - (AllRecipes.com)
Cluelesskitty
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Chef Nena
-

Spicy Black Bean and Corn Pico de Gallo
Boca de Fogo
-

Chef Nena
-

Aglio e Olio with blackened chicken
Chef Bryce
-

Chef Nena
-

Ila Palan
-

Ghazala Israr
-

Ghosala chi bhaji/ Sponge gourd curry
Radhika Joshi
-

Minhaj Saeed
-

Vidita Bhatia
-

Minhaj Saeed
-

#Weekly jikonichallenge pineaple ginger spiced juice
Caroline Kawira
-

Aish agarwal
-

Pratima Mohanty
-

Vinnss Chuah








Comments