Steps
- 1
Ki hada flour da custard da gishirinki ki kwaba shi kaman na kaurin kwabin pancake.
- 2
Sai ki daura pan din ki akan wuta in yayi zafi saiki fara yin painting da brush dinki, saiki dinga tarawa a plate kina rufewa da towel mai tsafta, harki tara wrappers din.
- 3
Sai fillings din dam kindaura tukuyanki a kan wuta saiki dauko shreded namanki dama kin tafasa shi either kaza ko beef ki zuba, sai carrot dinki da kikayi grettng da albasa da dan garlic da su maggi dai dai dandano sai jajjagaggen attarugunki kadan, ki soya su da dan mai kadan, in yayi shikenan saiki sauke.
- 4
Zaki iya dinga yanka ko wani sheet daya biyu ki zuba fillings din kiyi folding dinshi triangle shape, ki manne bakin da plain ruwa ko kuma ki kwaba flour da ruwa ki dinga manne edge din dashi.
- 5
Shikenan sai ki soya a mai, deep frying zakiyi nd enjoy the deliciouse samosa😍.. In kina so ki ajjiye zaki iya kullewa a leda ki sa a freezer, bazai lalaceba....
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Spuds with Garlicky Mayonnaise and Paprika
Foodiegeektrish
-

Heena Jani
-

Kulsoom Bukhari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

jenscookingdiary
-

Lauren
-

Stuffing and Herb Green Bean Casserole
Chef Mommy Nessa
-

Amanda Roman
-

Khyati Dhaval Chauhan
-

Adarsha Mangave
-

Lopamudra Mukherjee
-

Shaila Kattikar
-

Maciej Matuszewski
-

Mss Leemah's Delicacies
-

khadeesyummytreats -

yummy_tummy yummy_tummy11
-

Thai inspired Ratatouille (Confit Byaldi)
Cooper Carmichael
-

khadeesyummytreats










Comments