Kunun Tamba

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan kunu yanada kyau mussaman ga masu ciwon suga wato diabetic patients ita tamba dangin su accha ce batada cholesterol

Kunun Tamba

Wannan kunu yanada kyau mussaman ga masu ciwon suga wato diabetic patients ita tamba dangin su accha ce batada cholesterol

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Tamba
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke tambar ki ki rege saboda tsakuwa se ki jikata ta kwana zaki jika bayan sallar ishai da safe se ki saka a rariya ta tsane ruwa kusan minti 30 sannan ki shanya bisa buhu ta bushe idan ta bushe se ki saka citta da kanumfari akai miki nika

  2. 2

    Idan an niko se ki tankade ki qara shanyawa ya bushe garin tamba ya shiryu se ki adama cikin maxubi me kyau ki rufe

  3. 3

    Idan zaki dama kunu ki dibi chokali 2 se ki zuba ruwan fanfo ki motsa sannan ki aza ruwan zafi dede ta dan jika

  4. 4

    Da zarar ruwan ki sun tafasa se ki zuba yadda de ake damakunu

  5. 5

    Zaki iya saka sweetner ko zuma

  6. 6

    Gaskiya kunun nan yana da dadi bayanda ake tsammani ba se kun gwada inga naku

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes