Chikchik

A friend of mine made this for me back in 2016 and ever since it became one of my favourites and many kids loved it whenever I make one for them!
Thank you Dr Halima Dee for the inspiration🥰
Chikchik
A friend of mine made this for me back in 2016 and ever since it became one of my favourites and many kids loved it whenever I make one for them!
Thank you Dr Halima Dee for the inspiration🥰
Steps
- 1
Ki tanadi yoghurt dinki acikin bowl babba wanda zai dauki 1litre
- 2
Sai ki dauko frying pan ki auno couscous dinki ki zuba kisaka butter ki dora a wuta
- 3
Kiyita juyawa har sai kinga ya zama brown, zakiji ya fara qamshin cornflakes😂
- 4
Sai ki kwashe ki zuba cikin yoghurt ki rufe na 30mins
- 5
Ki dauko watermelon kiyi dicing dinta amma sai kin cire kwallon kankanar, ki aje agefe
- 6
Ki dauko ayaba itama ki yankata daidai girman da kikeso itama ki aje a gefe
- 7
After 30mins ki dandana couscous na cikin yoghurt kiji yayi laushi sosai
- 8
Sai dauki ayaba da kankana ki zuba cikin yoghurt me couscous
- 9
Ki tabbata sun juyu sosai sai ki saka vanilla flavour dinki to taste
- 10
Shikenan chikchik ya kammalu
Sai sha!🤤
Similar Recipes
More Recipes
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Deepa Rupani
-

Hema Wane
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Muna’s Kitchen
-

LexiiMueller
-

Best ever Blueberry Muffins - WOW :P
farang31
-

Muzaw
-

Muzaw
-

Fadeela Bari
-

Abha Singh
-

Rekha Bapodra
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sean Strydom
-

Barnali Debdas
-

Bina Anjaria
-

Jigisha Modi














Comments