Steps
- 1
Zaki jika farar shinkafar ki ta jiku bayan ta jiku saiki yi talgen tuwo dan kadan ki bari ya huce sannan ki zuba a ciki sannan saiki yanka albasa babba kikai nika.
- 2
Bayan an nika saiki saka flour kamar gwango daya saiki zuba yeast ki jujjuya ki rufe ki bashi 4-5 hours ta tashi sosai.
- 3
Idan ya tashi saiki jika ruwan kanwa ki zuba da gishiri da sugar kadan saiki soya a nonstick frying fan idan kika zuba sai ki saka marfin tukunya ki rufe ba a juyawa.
- 4
Idan ya soyu sai a kwashe ba a ciki masa wuta.anacin sinasir da miyar taushe ko sugar koda cabbage sauce
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Sarvat Hanif
-

Barnali Debdas
-

Archana Agrawal
-

Amelia E :)
-

Arbi or Taro Mash or Kochu bata
Madhumita Bishnu
-

Keto: Peanut Butter Chocolate Fat Bombs
Nicolas Montoya
-

Teresa Tsang
-

Angela Mertoyono
-

kanisuroll
-

Soni Cooking Classes
-

Feroza Kara
-

Soni Cooking Classes
-

Shayla Saleem -

Fatima Bie -

Eleanor Goddard -

Philip Pantelides
-

Peaches and Blueberries in a Muerbeteig Crust
skunkmonkey101
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4990935



















Comments