Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara shinkafar tuwonki ki wanke ki tsane ruwan ki baza a tray yasha iska

  2. 2

    Saiki daura ruwan akan wuta y tafasa

  3. 3

    Idan y tafasa Sai ki juye shinkafar aciki ki Bata minti goma

  4. 4

    Idan ruwan y kusa shanyewa Sai kisa muciya ki tukata ta tuku,Sai kisake rufeta ki rage wutan can kasa

  5. 5

    Kibashi Kamar minti biyar Yana turara,saiki sake tukawa ki mulmulashi kisa a foodflask

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more

Comments

Similar Recipes