Steps
- 1
Firstly pick all d dirty particles sae a kae nika but make sure anyi nikam me laushi
- 2
In an dawo sae a zuba wannan palm oil din a juya su tare a kara ruwa yadda zaa tace a fitar da dusan waken
- 3
Sae a kunna wuta in medium level a sa pot a kae sae a juye wannan ruwan da aka tace.A barshi har ya fara tafasa sae a samu cup a debu ruwan tsamin a zuba
- 4
Immediately kina zubawa zakiga ya fara hadewa sae ki kara,ruwan again har sae kinga most of it ya hade da dan wuyan sa
- 5
Sae a barshi yayi 10mins.den ki samu rag ko colander ki juye kisa plate ki matse ruwan ya fita
- 6
In yayi sae kiyi cutting nasa according to ur desire
- 7
Den ki samu maggi nd gishiri in a diff bowl nd add water yayi dissolving sae kina sa awaran 1by1 ki soya shi
- 8
Slice ur kayan miya,add oil nd seasoning nd fry it
Similar Recipes
More Recipes
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Mukti Sahay
-

Nikita Agarwal -

Asifa Kouser
-

Chips and egg repice by Khadija Abbas
Khadija Abbas
-

Sumieaskar
-

Nikita Agarwal -

gorangi -

Punjabi Methi & beetroot Flavoured Namakpare
Sadhana Mohindra
-

Mukti Sahay
-

Reema Lalit Bajaj









Comments