Jollof rice with roasted meat and salad

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki parboiling rice saiki wanke da ruwan sanyi ki tsane.

  2. 2

    Ki soya mai da sliced onion, ginger garlic paste and bay leaf for 2mins.

  3. 3

    Saiki zuba blended kayan miyanki, maggi, salt and onga(classic).

  4. 4

    Ki soya sama sama saiki zuba ruwa dai dai yanda zai dafa maki rice, ki barshi ya tafaso saiki zuba parboiled rice ki juya amma karki juya sosai karta chakude.

  5. 5

    Idan ta kusanyi saiki zuba carrot, green beans, peas and spring onion ki juya. Saiki barta ta turara.

  6. 6

    For the roasted meat: ki yanka namanki yanda kikeso saiki wanke ki tsane ruwan sosai. Saiki zuba ginger garlic paste, albasa, soy sauce, black pepper and 1 habenaro pepper. Kiyi mixing well saiki zuba a cikin Leda ki kulle bakin ki ajiye for 3hrs shikenan kin gama marinating dinshi.

  7. 7

    Ki sami frying pan kisa mai 1tbpn saiki barshi yay zafi saiki zuba naman da kikayi marinating dinshi ki soya sama sama.

  8. 8

    Saiki juye a kan baking tray ki gasa @ medium heat har yay laushi.

  9. 9

    Served with salad.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes