Sinasir with spinach soup

Sinasir is a traditional food in northern Nigeria and the food is so nice and delicious more expecialy with spinach soup try this method and thank me later my hubby nd children really like it#sinasirrecipecontest#
Sinasir with spinach soup
Sinasir is a traditional food in northern Nigeria and the food is so nice and delicious more expecialy with spinach soup try this method and thank me later my hubby nd children really like it#sinasirrecipecontest#
Steps
- 1
Da farko wanan Sune kayan da nayi amfani da su gurin sinasir note albasa ba dole bane
- 2
Bayan nan na gyara shinkafata na cire duk wani datti dake ciki
- 3
Bayan nan na zuba ruwa na wanketa tsaf
- 4
Sanan na zuba ruwa na jikata zuwa 6 hours
- 5
Sai na dafa shinkafata luday biyu na ta ce (parboiled rice)
- 6
Bayan ta juku na dauko ta na tace ruwan na zuba dafafiyar shinkafata na motsa(parboiled rice)
- 7
Bayan nan na zuba a blander na markada saida na tabbatar tayi laushi sanan na cire na zuba a kwano idan baki da blander zaki iya kaiwa a nika maki
- 8
Sai na kawo suger na zuba
- 9
Sanan na zuba yeast
- 10
Sai kuma na zuba nono na juya shi sosai sanan na rufe naje na aje guri mai dumi idan lokacin sanyi ne zaki iya kunna oven yayi zafi ki kashe sai kisa ciki
- 11
Bayan nan na barshi kamar minti 30 na duba naga ya tashi
- 12
Sai na saka onion amma ba dole bane sai idan kana so amma banda lawashi na motsa sosai saina zuba baking powder na na juya
- 13
Sai na daura pan dina akan wuta na zuba vegetables oil dina spoon 1 na zuba kullin 1/2 cup
- 14
Bayan nan sai na rufe
- 15
Bayan minti 1 na bude gashi yayi brown idan yayi zaki ga saman yayi saka sanan zaki ga babu farin kullun shikenan kin gama sinasir
- 16
Kayan da nayi amfani da su gurin spinach soup
- 17
Kayan da nayi amfani da su
- 18
Na gyara kayan miya na na markada
- 19
Bayan nan na zuba mai a tukunya na yanka onions
- 20
Da ya fara soyuwa na zuba kayan miya na na zuba maggi na da curry na rufe
- 21
Na dafa nama da kayan kamshi garlic, ginger, cinnamon onion nd maggi 2 sai na zuba cikin kayan miyan
- 22
Minti goma ya soyu sai na kawo spinach dina na zubana juya
- 23
Sai na zuba gyada ta dana daka na motsa na rufe minti biyar tayi
- 24
My sinasir and spinach soup is done
- 25
Note sinasir ba a juya shi kamar wainar fulawa koh fried egg sanan kuma idan baki da nono zaki iya saka yeast kadai amma sai ki kara yawan sa kamar idan spoon one zaki saka sai ki kara daya ya zama biyu
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Jigisha Modi
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Alecia Davidson
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Nsala soup(white soup) with cat fish & beef 😋😋
Emryson's Kitchen
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Polly Basu
-

nafeesa nuhu
-

Herleemah TS
-

Tuwon semo miyar kubewa bushashshiya
ditijjerni96(k T A)
-

Egusi soup garnished with bitterleaf
tonia Culinary
-

Pastry_cafe_pkm
-

Lally_Deli_Cooks














































Comments