Fried rice

This fried rice is very good for ur health and its so delicious and yummy try this recipe #friedricerecipecontest#
Fried rice
This fried rice is very good for ur health and its so delicious and yummy try this recipe #friedricerecipecontest#
Steps
- 1
Ga kayan da nayi amfani da su
- 2
Bayan nan na yanka su carrot da cabbage green beans Red pepper Scotch bonnet tare da onion
- 3
- 4
Sai na wanke carrot dina da green beans da peas na zuba a tukunya na tafasa su da baking powder 1/8 tsp
- 5
Sai na wanke shinkafata na aza ruwa a tukunya bayan ya fara tausa sai na zuba shinkafar
- 6
Na kawo curry spoon 1 na zuba na motsa na rufe na barta ta dahu
- 7
Bayan 15min na duba naga tayi baa so ta dafe sai na tace
- 8
Sai na daura nama na na dafa shi da garlic da kanufari saida na bari ya fara tsanewa na sauke na yanka kana kana
- 9
Sai na aza mai a tukunya
- 10
Sanan na zuba albasa na dan soyata kadan
- 11
Na kawo red pepper dina da Scotch bonnet na zuba na juya
- 12
Zuwa minti daya sai na zuba carrot dina da green beans and peas na juya
- 13
Na zuba maggi na wanda na daka
- 14
Sanan na kawo nama na zuba
- 15
Na motsa su na d'an barsu zuwa minti biyu da suka fara soyuwa sai na zuba cabbage da shinkafata
- 16
Na motsa sosai koh ina ya hade na rufe
- 17
Na duba naga tayi bayan minti biyar
- 18
My fried rice is done zaki iya ci da kowane salad nide na saka cucumber nd cabbage
- 19
Note! Idan baki da basmati rice zaki iya yi da normal rice din ki nd enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Kuttu Atta Phirni (Buckwheat Flour Pudding)
Bethica Das
-

Deepti Johri
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Autumn Farmer
-

Farmers Fritata Paleo, Gluten Free, Whole30, Keto*
Bayou Creek Farmstead -

Crock Pot Girl 🤡
-

Haleema Waxeerie
-

Asak
-

Neetu wadhwa
-

Amisha Chheda
-

Haleema Waxeerie
-

Dipti Bhatia
-

Neelam kathuria -

Hauwa Dakata
-

Trapti Jain
-

dimplebajaj




























Comments (16)