Spaghetti jollof

Maman Khalid @cook_14995143
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaa jajjaga kayan miya attaruhu da tumatur sa a yanka albasa,zaki dauki mai ki zuba a tukunya ki soya idan ya soyu sai ki xuba kayan miyanki da kayan dandano idan kin basu tsoro sai ki zuba ruwa.
- 2
Idan ruwanki ya tafasa sai ki zuba taliyarki sai ki yanka albasa ki zuba bayan kanar minti ashirin yyi sai ki sauke ki ki dafa cabbage ki bare sai ki shirya akan farantinki sai ki zuba taliyarki.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7550765
Comments